MAI DUKA BY FORWARD CYRIL

Mai duka is a song that captures the center of the gospel. Jesus is the way, the truth and the life. Therefore Jesus is all we need. That’s why Forward Cyril asserted in this song “I have come, I’m not going back” because you’re my all in all.

Lyrics
Intro
O… ho… hay hay
Yesu na
Kai ne kai ne

Chorus
Kai ne geskiya kai ne hanya
Ruwan rai kai ne mai duka

Ga ni na zo bazan kwoma ba
Na zo da ibada hara abada
Ga ni na zo banzan kwoma ba
Na zo da sujada hara abada

Verse
Ina da yesu shi na gaskiya
Ina da yesu shi na hanya
Shi ne ruwan rai
Na zon insha
Na zon insha

Chorus
Kai ne geskiya kai ne hanya
Ruwan rai kai ne mai duka

Ga ni na zo bazan kwoma ba
Na zo da ibada hara abada
Ga ni na zo banzan kwoma ba
Na zo da sujada hara abada

You’re the truth
You’re the way
The Fountain of living waters
Alpha and omega

I have come am not going back
I’m here to worship
I’m not going back

Bridge
Alpha and omega mai duka
Alpha oh oh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *